Shugabannin ƙungiyoyin mata a karkashin shirin FG/IFAD Value Chain Development Programme (VCDP) sun yi kira ga gwamnatin jihar Neja da ta ƙara tallafa wa mata manoma domin su faɗaɗa ayyukan
Shugabannin ƙungiyoyin mata a karkashin shirin FG/IFAD Value Chain Development Programme (VCDP) sun yi kira ga gwamnatin jihar Neja da ta ƙara tallafa wa mata manoma domin su faɗaɗa ayyukan
Mutum biyar sun rasa rayukansu bayan da wani kwale-kwale ya kife a Kogin Kudi da ke ƙauyen Shaba Woshi, a ƙaramar hukumar Katcha ta jihar Neja. Rundunar ’yan sandan jihar
Mutanen da basu gaza huɗu ba ne aka kashe bayan da wasu yan bindiga su ka kai farmaki kauyen Damala dake gundumar Woku a karamar hukumar Borgu ta jihar Neja.
‘Yan sandan Neja sun ceto mutum 20 da ‘yan bindiaga suka yi garkuwa da su sakamakon samamen da suka kai kan sansanin ‘yan fashin daji a jihar da ke tsakiyar