Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin sabon ministan gidaje na Najeriya. Dr. Darma, ɗan asalin jihar Katsina, ya maye gurbin Ahmed Musa

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a ranar Juma’a ya rantsar da Engr Muntaka Rabe Darma a matsayin sabon ministan gidaje da bunkasa birane. Da yake magana da yan jaridar fadar