Ƴan bindiga sun kashe mutane uku tare da jikkata wasu a wani mummunan hari da suka kai tashar mota dake Ilesha Ibaruba a ƙaramar hukumar Baruten ta jihar Kwara. A
Ƴan bindiga sun kashe mutane uku tare da jikkata wasu a wani mummunan hari da suka kai tashar mota dake Ilesha Ibaruba a ƙaramar hukumar Baruten ta jihar Kwara. A
Hukumar Kula da Sufurin Ababen Hawa ta Jihar Kwara( KWARTMA) ta ce mutane 18 ne suka mutu a wani hatsarin mota da ya rutsa da wata babbar motar shanu da
Wata gobara da ta tashi a kasuwar Ita Amodu dake kan tsohon titin Yidi a birnin Ilorin na jihar Kwara ta ƙone kayayyaki da dukiya ta miliyoyin naira. Gobarar da
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kwara ta sanar da cewa jami’anta sun gano kan wani direban babur din haya, Rafiu Akano, wanda aka kashe a kauyen Asunlere, Oke-Oyi, a Karamar Hukumar
Rundunar ƴan sandan jihar Kwara ta ce ta sallami jami’an ta uku da aka samu suna da hannu a kisan wani dalibin makarantar kimiya da Fasaha ta jihar. A ranar
Mai shari’a Haleemah Salman ta babbar kotun jihar Kwara da ke zamanta a Ilorin a jiya ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wasu mutane biyar da ke fuskantar
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kwara, Victor Olaiya, ya bayar da umarnin gudanar da sahihin bincike kan mutuwar wasu ‘yan’uwa guda uku da suka mutu a cikin mota da ke tsaye
A jiya ne Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kwara, Alhaji Abdulfatah Ahmed a gaban wata babbar kotun tarayya da
A jiya ne Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kwara, Alhaji Abdulfatah Ahmed a gaban wata babbar kotun tarayya da
Wata daliba mai ƴar aji huɗu a jami’ar jihar Kwara, Malete da ke karamar hukumar Moro, mai suna Rashidat Shittu, ta kashe kanta saboda yanayin ƙoƙarinta a karatu. A cewar
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta kama wasu mutane biyu Abdullateef Yakubu da Yakubu Olanrewaju na unguwar Shao Garage, Ilorin, bisa zargin su da yanka makogwaron wani makwabcinsu saboda ɗan
Akalla mutane 11 ne suka mutu wasu takwas kuma suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a Aiyere dake kan hanyar Bode Saadu zuwa Ilorin a karamar
Wasu dalibai biyu na kwalejin ilimi ta jihar Kwara dake Ilorin za su fuskanci kwamitin ladabatarwa kan zargin da ake musu na nuna rashin ɗa’a a yayin bikin kammala karatunsu.
Gwamnatin jihar Kwara ta karbi motocin tirela biyu cike da shinkafa buhu 1200 daga gwamnatin tarayya. Buhunan shinkafar wani bangare ne na kokarin gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na
Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta ce jami’anta sun kama wasu yan kasar China 13 kan zargin hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a
Jami’an hukumar tsaro ta NSCDC sun tare wasu manyan motocin kaya guda biyu dake dauke da karfen digar jirgi a yankin Ooloru dake jihar Kwara. Kwamandan hukumar NSCDC na jihar
Gwamnatin Jihar Kwara ta rage kwanakin aiki zuwa kwanaki uku ga ma’aikatan gwamnati. Shugaban ma’aikata, Murtala Atoyebi, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq a ranar Litinin ya bada umarnin cewa ma’aikatan jihar su rika zuwa aiki sau uku a mako maimakon kwanaki biyar. Shugabar ma’aikatan jihar,Susan Modupe Oluwole
Governor of Kwara State, AbdulRahman AbdulRazaq, has cautioned Nigerians that rejection of the old naira notes constitutes a criminal offence. AbdulRazaq also advised residents of Kwara State, particularly traders, to
A mother, Adamo Yunusa, and her son, Saeed Yunusa, have been arrested for alleged assault on a 12-year-old girl, Sukura Suleiman. The Gender Unit of the Nigeria Security and Civil