Hoto: Yadda ambaliyar ruwa ta shafe wani sashe na birnin Maiduguri

Biyo ɓallewar madatsar ruwa ta Alo dake Maiduguri da ake zargin ya cika ya tumbatsa tun mako guda ya wuce shi ne musabbabin ambaliyar ruwa da aka samu a birnin Maiduguri.

Dubban mutane ne da dama suka tsere daga cikin gidajensu biyo bayan ambaliyar ruwa.

Wannan ce ambaliyar ruwa mafi muni da birnin ya taɓa fuskanta a cikin shekaru 30.

More from this stream

Recomended