Ministan sadarwa na Najeriya, Dr Isa Ali Pantami ya fito da wani sabon hanyar gaisawa da mata.
Ya laka wa sabon sunan gaisuwar wireless.
Dr Pantami ba ya musaba’a da mata kasancewarsa musulmi.
Bidiyo: Fatima Othman