Hakkin mallakar hoto Getty Images Real Madrid za ta gabatar da sabon dan wasan da ta dauko Luca Jovic gaban magoya bayanta a Santiago Bernabeu ranar Laraba. A ranar dan
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Hakkin mallakar hoto Getty Images Real Madrid za ta gabatar da sabon dan wasan da ta dauko Luca Jovic gaban magoya bayanta a Santiago Bernabeu ranar Laraba. A ranar dan
Shirye-shirye sun kammala don kaddamar da majalisar dokokin Najeriya ta tara a Talatar nan da zai kasance da bayyanar sabin shugabannin majalisar. Jam’iyyar APC mai rinjaye ta kara dagewa don
An samu barkewar tashe-tashen hankula a lokacin zaben 2019 Hukumomi a Nijeriya sun fara mayar da bayani kan rahoton zaben shugaban kasar na baya-bayan nan da Hukumar kare hakkin dan’adam
—BBC Hausa Hakkin mallakar hoto Getty Images A yau ne ake kaddamar da majalisar dokokin Najeriya wadda ta kunshi bangaren dattawa da wakilai. Ana kuma sa ran zaben shugabannin majalisar.
Jam’iyar APC mai mulki ta zabi sanata Ovie omo-Agege daga jihar Delta a matsayin wanda take so ya zama mataimakin shugaban majalisar dattawa. Tunda fari jam’iyar ta goyi bayan sanata
An dade ana samun hargitsi tsakanin kabilun Fulani da Dogons da ke tsakiyar kasar ta Mali Wasu mutane dauke da makamai sun afka wa garin Dogon na kasar Mali, inda
VOA Hausa — Kauyukan da lamarin ya shafa sun hada da Rakonni da Tsagi da Kalhu da kuma Gi’ire, duk a cikin gundumar Gandi da ke karamar hukumar mulki ta
VOA Hausa — Gwamna jihar Borno Babagana Umar Zulum, ya bada umurnin biyan dukkannin ma’aikatan jihar da basu samu albashin su ba sakamakon wani aikin tantancewa da gwamnatin jihar Borno
Hakkin mallakar hoto www.independent.ng A jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya wata doka da majalisar dokokin jihar ta amince da ita wadda za ta kayyade yadda malaman addini ke gudanar
Yan majalisar wakilai ta tarayya da aka zaba a karkashin jam’iyyar APC sun yi tayin bawa jam’iyar PDP shugabanni da mataimakan kwamitocin majalisar 60 domin su goyi bayan Femi Gbajabiamiala
Yan majalisar wakilai ta tarayya da aka zaba a karkashin jam’iyyar APC sun yi tayin bawa jam’iyar PDP shugabanni da mataimakan kwamitocin majalisar 60 domin su goyi bayan Femi Gbajabiamiala
Mesut Ozil dan wasan kwallon kafa na Arsenal mai bugawa kasar Jamus ya angwance. Shugaban kasar Turkiyya Reccep Tayyib Erdogan shine wanda ya kasance babban abokin ango a wurin bikin
Image caption ‘Yan Najeriya na da kyakkyawan fatan ‘yan wasan Super Falcons za su yi nasara a wasan da za a kara na gaba An fara gasar kwallon kafa ta
— BBC Hausa Image caption Run a shekarar 1982 shugaba Paul Biya mai shekaru 85 ya ke mulkin Kamaru Babbar jam’iyyar adawa a jamhuriyar Kamaru ta ce jami’an tsaro sun
Image caption Dangantaka tsakanin gwamnati da masarautar Kano ta kara tsami tun bayan zaben da aka yi a jihar Majalisar masarautar Kano ta mayar da martani ga wasikar tuhuma da
Image caption Yawancin ‘yan Venezuela sun tsallaka kasashe makofta dan samun sauyin rayuwa Hukumomin agaji na MDD sun ce mutane miliyan 4 ne suka tserewa kunci, da matsin tattalin arzikin
Hakkin mallakar hoto AFP Image caption Zakunan sun tsinke ne daga gandun daji Ana kan neman zakuna 14 a kusa da garin Phalaborwa, na kasar Afrika ta Kudu, da suka
VOA Hausa Jiya Alhamis ne Majalisar Dokokin Najeriya ta kammala zaman ta, inda ta yi bikin bankwana da ya kwashi sa’o’i bakwai wanda ya nuna cewa an zo karshen zaman
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Shugaba Ashraf Ghani, yana da ra’ayin ganin an sasanta da Taliban don kawo karshen rikici a Afghanisatn da ma yankin gaba daya Ana
Hakkin mallakar hoto TWITTER/AIT NBC, hukumar da ke kula da gidajen Talabijin da Rediyo ta Najeriya, ta dakatar da lasisin kafar watsa labarai ta DAAR Communications, mai gidan talabijin na