A kwanan nan gwamna Matawalle ya kai wa shugaba Buhari ziyara a fadarsa inda suka gana kan batun tsaro. Gwamnatin Zamfara ta bayyana cewa an ceto akalla mutane dubu 2,155
A kwanan nan gwamna Matawalle ya kai wa shugaba Buhari ziyara a fadarsa inda suka gana kan batun tsaro. Gwamnatin Zamfara ta bayyana cewa an ceto akalla mutane dubu 2,155
Gwamna Ganduje ya kuma yi alkawarin cewa gwamnati za ta kula da iyayen marigayiya Hanifa. Gwamnan jihar Kano a Najeriya Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa iyayen Hanifa Abubakar ta’aziyyar
Jam’iyyar hamayya ta PDP a jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta yi kira ga gwamnan jihar Dakta Abdullahi Umar Ganduje da kada ya sake ya yi amfani da batun
Jiga-jigan mata mambobin jam’iyyar APC mai multi ciki har da uwargidan shugaban Najeriya, Aisha Buhari, sun ce suna shirye tsaf don jan ragamar mulki a kasar. Matan na jam’iyyar APC
An cinna wa makarantarsu marigayiya Hanifa wuta da misalin karfe daya na dare a ranar Lahadi, wani ganau ya shaida. Ya kuma ce babu wanda ya rasa ransa.
Masu iƙirarin jihadi da ake zargin ‘yan ƙungiyar ISWAP ne sun kashe mutum biyu tare da sace wasu yara 20 a kusa da garin Chibok na Jihar Borno ranar Alhamis.
More than a dozen girls were abducted in Boko Haram’s latest attack in a community in Chibok Local Government Area of Borno State, according to a resident. Daily Trust had
The Kano State government has shut down Noble Kids Academy in the Nasarawa Local Government Area of the state over the murder of Hanifa Abubakar, a five-year-old pupil. Abdulmalik Tanko,
Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa gwamnatinsa tana da kudurin ganin ta bar mulkin kasar fiye da yadda ta karbi mulkinta. Shugaban ya kuma bukaci ‘yan kasar
“On December 4, 2021, at about 20:30 hours, a report was received from a resident of Dakata Quarters, Nassarawa, Kano State, that one Hanifa Abubakar, 5, was kidnapped and a
Dakarun rundunar Operation Hadin Kai ta sojojin Najeriya sun kashe mutanen da suka kira ‘yan ta’adda 37 a yankin arewa maso gabashin ƙasar tare da kama wasu 17 cikin mako
Tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya Janar Abdulsalami Abubakar (mai ritaya), ya yi gargadi kan kara farashin man fetur da cewa zai tura karin ‘yan kasar cikin fatara da talauci
‘Yan majalisar dattawan Najeriya sun umarci sojoji da sauran jami’an tsaron kasar da su sanya ido sosai tare da datse hanyoyin da ‘yan ta’adda da barayin daji ke bi suna
Gwamnan Jihar Neja a arewacin Najeriya ya ce ‘yan bindiga sun kashe mutum aƙalla 220 a jiharsa cikin wannan watan na Janairu kaɗai a hare-haren da suka kai yankuna 300.
Sai dai hukumomin tsaro na ikirarin cewa suna samun nasara akan ‘yan fashin dajin a hare-haren da suke kai musu. A daidai lokachin da gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da
Watakila gwamnatin Najeriya ta kara farashin man fetur zuwa naira 302 a kan kowa ce lita a wata mai zuwa, Fabrairu, kamar yadda majalisar kasa kan tattalin arziki ta bayar
Tsohon shugaban mulkin sojin Najeriya Sani Abacha, wanda ya mulki kasar daga 1993 har lokacin mutuwarsa a 1998, ya hau mulkin ne bayan ya yaudari ‘yan siyasa, a cewar Janar
Jam’iyyar APC ta tabbatar da cewa za ta gudanar da babban taronta na ƙasa ranar 26 ga watan Fabrairu. Gwamnan jihar Yobe kuma shugaban kwamitin riƙon jam’iyyar wanda kuma da
No fewer than nine communities in Bukkuyum Local Government Area of Zamfara State have been asked by bandits to pay a compulsory tax of N24 million or be attacked. According
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ba rundunar sojin kasar umarni su yi amfani da karfi wajen kawo karshen ‘yan bindigar da ke kashe-kashen al’ummar da basu ji ba basu gani