A ci gaba da yakin da take da ‘ƴan kungiyar Boko Haram a Arewa maso gabas, rundunar hadin gwiwa ta MNJTF ta ce tayi nasarar ceto mata shida daga hannun
A ci gaba da yakin da take da ‘ƴan kungiyar Boko Haram a Arewa maso gabas, rundunar hadin gwiwa ta MNJTF ta ce tayi nasarar ceto mata shida daga hannun
Fadar shugaban kasar Najeriya ta kare matakinta na yi wa wasu tsofaffin gwamnonin kasar wadanda ke tsare a gidan yari saboda cin hanci da rashawa afuwa. Wata sanarwa da mai
‘Yan bindiga sun sace ɗaliban Kwalejin Kimiyyar Kiwon Lafiya mata huɗu ranar Talata da dare a Jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya. Wani mazaunin yankin ya faɗa wa BBC cewa
Bayanan da ke fitowa daga Jihar Filato da ke tsakiyar Najeriya sun nuna cewa an kashe mutum 135 yayin wasu hare-hare da ‘yan bindiga suka kai a wasu ƙauyuka ranar
Fasinjojin da ke ke cikin jirgin kasan da ‘yan bindiga suka kai wa hari a kan hanyarsu ta zuwa Kaduna daga Abuja sun bayyana yanayi irin na dimauta da suka
Jam’iyyar APC ta fitar da sanarwar kudin sayan fom Naira miliyan 20 don takarar shugaba da kuma na mataimakin shugaban jam’iyyar Naira miliyan 10. Duk sauran mukamai Naira miliyan 5.
Ɗaruruwan tsoffin ‘yan Boko Haram ne suka yi rantsuwa a ƙarshen mako, tare da kai caffarsu ga gwamnatin Najeriya, da suka yaƙa a baya. Gwamnatin Najeriya ce ta ɓullo da
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta da ke aiki a rundunoni daban-daban sun yi nasarar kashe waɗanda ta kira ‘yan ta’adda fiye da 100 a arewacin ƙasar. Rundunar ta bayyana
Rahotanni daga jihar Kebbi a arewa maso yammacin Najeriya na cewa ‘yan bindiga sun kashe jami’an tsaro a kalla 19 a wani hari da suka kai a ƙauyen Kanya da
Tsohon gwamnan ne ya tabbatar wa BBC Hausa wannan labari, inda ya ce ya yi nisa a shirinsa na komawa jam’iyyar NNPP watau New Nigeria Peoples Party. Wani makusancin tsohon
Rahotanni daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya sun ce mayaƙan ISWAP sun kashe aƙalla mutum 13 a ƙauyuka da dama na jihar Borno. An kai hare-haren ne
Tsohon gwamnan jihar Kano da ke arewacin Najeriya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yana jagorantar wani gagarumin taro na wasu manyan siyasar kasar karkashin wata kungiya mai suna The National Movement
Jam’iyyar APC mai mulki ta dage babban taronta da ta shirya gudanarwa a radar 26 ga watan Febrairu har illa Masha Allah.ABUJA,. Hakan na kunshe ne a cikin wata wasika
A cikin wata tattauanwa da BBC ta yi da shi, Ganduje, ya ce yanzu lokaci ne na tafiya tare da mayar da hankali kan harkokin ci gaban dimokraɗiyya. Gwamnan na
The bandits who kidnapped nine persons, including a serving councillor of Yar Tsakuwa in Rabah local government area of Sokoto State, have demanded a ransom of N60 million. A resident,
Ƴan bindigar sun tare hanyar Koko zuwa Yauri, kamar yadda ɗan majalisar tarayya da ke wakiltar yankin Hon Tanko Yusuf Sununu ya tabbatar wa BBC. “Yanzu haka ni ma ina
Sai dai jam’iyyar ta APC ta ce wannan zargi da jam’iyyar ta PDP mai adawa ta yi ba shi da tushe. Jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta zargi gwamnatin
Tsohon gwamnan Kanon ya kuma nuna rashin jin dadinsa da wasu kalmomin batanci da ta ce gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yi amfani da su jim kadan bayan hukuncin kotu
Barayin daji sun yi dirar mikiya a gidan Sarkin Hausawa na Anguwar Azara da ke garin Jere a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna, Mallam Ibrahim Tanko, inda suka sace matansa
Tuni dai wannan murya ta kai kunnen mahukunta kuma har ma wasu daga cikinsu sun ziyarci tashar ta Kawo don bibiyar lamarin. A daidai lokacin da jami’an tsaro da wasu