Jami’an ƴan sanda sun samu nasarar kama wasu masu garkuwa da mutane bayan da suka buge da sharar bacci a lokacin da suke tsare da wasu mutane da suka sace.
Jami’an ƴan sanda sun samu nasarar kama wasu masu garkuwa da mutane bayan da suka buge da sharar bacci a lokacin da suke tsare da wasu mutane da suka sace.
Gwamnatin jihar Adamawa ta tsawaita lokacin komawar ɗaliban jihar makarantunsu domin fara zangon karatu na uku saboda annobar cutar ƙyanda. A wata sanarwa ranar Litinin, A’isha Umar babbar sakatariyar ma’aikatar
Dakarun sojan Jamhuriyar Nijar sun samu nasara kama gawurtaccen ɗan fashin dajin nan mai suna Kachalla Mai Daji a garin Illela dake kan iyakar Najeriya da Nijar. Kachalla Mai Daji
Mutane 7 aka bada rahoton ƴan fashin daji sun kashe a garin Tudun Bici dake ƙaramar hukumar Danko Wasagu ta jihar Kebbi. A cewar mazauna ƙauyen gungun ƴan fashin daji
Rundunar ƴan sandan jihar Legas ta kama mutane sama da 50 da ake zargin suna da hannu rikicin da ya faru a kasuwar Ile Epo dake jihar. Rikici ya ɓarke
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami’anta sun kama wani mutum mai suna Ibrahim Abdullahi wanda ake zargi da kitsa harin jirgin ƙasar da ya tashi daga Abuja-Kaduna a shekarar
Dakarun rundunar Operation Safe Haven dake aikin tabbatar da tsaro a jihar Filato da wani ɓangare na jihar Kaduna sun samu nasarar ceto mutane biyu lokacin da suka daƙile yunkurin
Kamfanin Kaduna Refining and Petrochemical Company KPRC ya ce matatar mansa za ta fara aiki a shekarar 2024. Mustapha Sugungun managan matatar man ta KRPC ne ya bayyana haka a
Ƙungiyar MEMAN ta manyan dillalan man fetur da dangoginsa ta ce mambobinta sun fara lodin mai har lita miliyan 300 a cikin makon nan da muke ciki. Ƙungiyar ta bayyana
An naɗa Finidi George a matsayin sabon mai horar da kungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya wato Super Eagle. Hukumar ƙwallon Ƙafa ta Najeriya, NFF ita ta sanar da naɗin na Finidi
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya sanar da mafi ƙarancin albashi ga ma’aikatan ga ma’aikatan jihar inda za a riƙa biyan naira dubu 70,000. Gwamnan ya sanar da haka a
Mutum ɗaya ya mutu a yayin da wasu biyu suka jikkata bayan da wata tankar gas tayi bindiga ta kama da wuta a Ita-Oshin dake kan titin Lagos-Abeokuta. Da ta
Wani mamba a ƙungiyar ƴan ta’adda ta Boko Haram ma suna, Sajeh Yaga ya miƙa kansa ga dakarun rundunar Operation Haɗin Kai dake arewa maso gabashin jihar Borno. Bayanai sun
Hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta kama wasu mutane 34 da take zargi suna da hannu wajen yiwa darajar takardar kuɗin naira zagon ƙasa.
Hukumar Bada Agajin Gaggawa Ta Ƙasa NEMA ta tabbatar da mutuwar mutane uku bayan da wani bene mai hawa uku ya ruguzo a unguwar Kuntau dake ƙaramar hukumar Gwale ta
Shugaban jam’iyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamnatin jihar Kano ta jam’iyar NNPP ita ce ke da alhakin shirya zanga-zanga iri daban-daban da ake gudanarwa a Abuja
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma’aikatar kudi ta jihar da ta miƙa mata cikakken bayani kan basukan da gwamnatin tsohon gwamnan jihar, Nasiru El-Rufai ta ciwo. Buƙatar da majalisar
Festus Keyamo, ministan harkokin sufurin jiragen sama ya umarci hukumar FAAN dake lura da sufurin jiragen sama a Najeriya ta dakatar da ayyukan kamfanin jiragen sama na Dana Air har
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya ce tsoron kamun hukumar EFCC dake yaƙi da yiwa tattalin arzikin ƙasa ne ya hana shi bayyana gaban babbar kotun tarayya dake Abuja.
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta ce tana tsare da wasu mutane biyu da ake zargi da safarar bindiga a jihar. A wata sanarwa ranar Litinin mai magana da yawun