Yanayin tsaro a Nijar na cigaba da tabarbarewa bayan da yan bindiga su ka kashe sojoji 7

Yanayin tsaro a Jamhuriyar Nijar na cigaba da daukar wani salo mara daÉ—i inda ya yake cigaba da tabarbarewa duba da yadda ake cigaba da samun karuwar hare-hare daga yan ta’adda.

Hakan na zuwa ne bayan da yan ta’ada suka a sake kai hari kan sojojin kasar.

Wannan ne dai hari na hudu da aka kai kan sojojin kasar tumbayan juyin mulkin da ya hambarar da gwamnatin tsohon shugaban kasa, Mohamed Bazoum.

Harin na baya_bayan nan an kai shi ne a yankin Tillaberi inda yan ta’addar suka kashe sojoji 7 tare da yin awon gaba da makamai masu yawan gaske.

More News

Gwamnatin Abia za ta fara biyan albashi mafi maranci na naira 70,000 a watan Oktoba

Gwamnatin Jihar Abia ta sanar da cewa za ta fara biyan sabon albashi mafi karanci na naira 70,000 ga ma’aikatanta daga watan Oktoba 2024.Kwamishinan...

Sojoji sun lalata haramtattun matatun mai 32 a yankin Neja Delta

Dakarun sojan Najeriya na runduna ta 6 dake Fatakwal sun samu nasarar lalata haramtattun matatun man fetur 32 tare da ƙwace lita 250,000 na...

An gudanar da bikin cikar Kwankwaso shekara 68.

Tarin magoya baya da kuma abokanan siyasar tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso ne suka halarci taron lakca da aka shirya domin bikin...

Faruk Lawan ya kammala zaman gidan yarin Kuje

An sako tsohon É—an majalisar wakilai ta tarayya, Hon Faruk Lawan daga gidan yarin Kuje bayan da ya kammala zaman gidan yarin na shekaru...