Yan bindiga sun sako yan kasuwar wayar Zamfara

Yan bindiga sun sako yan kasuwar wayar salula dake Gusau da suka yi garkuwa da su biyo bayan biyansu kudin fansa da aka yi.

Makonni biyu kenan da kama yan kasuwar lokacin da suke hanyarsu ta dawowa Gusau daga Sokoto inda suka je daurin auren abokinsu.

Dukkanin mutanen da aka sako na sana’a ne a kasuwar Bebeji Communication dake Gusau.

Wasu majiyoyi biyu dake kasuwar sun tabbatar da sako mutanen da misalin karfe 04:37 na yammacin ranar Alhamis.

“Mun biya sama da miliyan 10 kafin a sake su yau. Sun ce ɗaya daga cikin su ya mutu kwanaki biyar da suka mutu amma ba su fada mana ko waye ba,”ya ce.

More News

Gwamnonin APC sun ziyarci Tinubu

A ranar Juma’a ne shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu, ya yi wata ganawar sirri da gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress, APC. Shugaba Tinubu a wani...

Hare-hare sun yi sanadiyyar mutuwar mutum sama da dubu cikin wata 4

Wata kungiya mai zaman kanta da ke mai da hankali kan kare hakkin dan Adam da samar da zaman lafiya, Stefanos Foundation, ta bayyana...

Jirgin Max Air dauke da alhazan Jigawa ya yi saukar gaggawa a Kano

Rukunin farko na alhazan jihar Jigawa sun tsira daga hatsarin jirgin sama bayan da jirgin saman Max Air da suke ciki ya yi saukar...

Ƴan sanda sun rufe majalisar dokokin Filato

Ƴan sanda sun sake rufe majalisar dokokin Plateau, a Jos babban birnin jihar. Wannan lamarin dai ya haifar da zaman zullumi da neman tayar da...