Karamar ministar Babban Birnin Tarayya Abuja, Mariya Mahmud, ta bayyana cewa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) za ta ci gaba da mulkin Najeriya har bayan shekarar 2031. Ministar ta bayyana
Karamar ministar Babban Birnin Tarayya Abuja, Mariya Mahmud, ta bayyana cewa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) za ta ci gaba da mulkin Najeriya har bayan shekarar 2031. Ministar ta bayyana
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta yi amfani da zaɓen gwamnan Jihar Osun wajen nuna irin shirin da ta yi domin babban zaɓen 2027. Za a gudanar da zaɓen gwamnan Osun a yau, Asabar 15 ga Agusta, 2026, inda ’yan takara 15 za su fafata. […]
Mutane biyu aka kashe tare da jikkata wasu biyar biyo bayan wani sabon rikici da ya barke a wurin zaben shugabannin mazabu na jam’iyar APC a Idanre dake jihar Ondo.
Jam’iyar APC ta lashe kujerun ciyamomi 20 na kananan hukumomin jihar Ribas a zaben jihar da aka gudanar. Hukumar zabe mai zaman kanta jihar RSIEC ce ta gudanar da zaben
Jami’an tsaro sun kama wani mutum da ake zargin wakilin wata jam’iyar siyasa ne dauke da zunzurutun kudi da yawansu ya kai miliyan ₦25.9 da ake zargin za ayi amfani
Daruruwan ‘yan daba dauke da muggan makamai sun shiga hannun jami’an tsaro a yayin zaben cike-gurbi da ake gudanarwa a Jihar Kano. Kwamishinan hukumar INEC na jihar, Ambasada Abdu Zango,
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Ribas(RSIEC) ta sanar da ranar 30 ga watan Agusta a matsayin sabuwar ranar da za a gudanar da zaben kananan hukumomin jihar. Tun
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC ta sanar da ranakun da ta shirya za ta gudanar da zabukan gwamna a jihohin Ekiti da Osun a cikin watan Yuni
Mintoci kadan bayan da aka fara kada kuri’a akwati mai lamba 030 dake mazabar Kwaciri karamar hukumar Fagge a jihar Kano sai gungun yan daba dauke da makamai suka tarwatsa
Asalin hoton, EFCC/FACEBOOK Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon-kasa, EFCC ta ce ta kama naira miliyan 32 da dubu 400 da take zargin za
Mai rikon mukamin Babban sifetan ƴansandan Najeriya, Muhammad Adamu ya bayar da umarnin dakatar da zirga-zirgar ababen hawa daga karfe 6:00 na safiyar ranar Asabar ya zuwa karfe 06 na