Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gargadi ‘yan bindiga, masu garkuwa da mutane da masu tallafa wa ta’addanci da su mika wuya ko kuma su fuskanci matakin hukuma mai tsauri.