Jami’an Tsaron Aikin Sa-kai na Jihar Kogi (KSVS) sun kama wasu mutum biyu da ake zargi mambobin wata ƙungiyar masu satar manyan motocin dakon kaya da kuma kayayyakin kamfanonin gine-gine