Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ta Kannywood, Wasila Isma’il, ta rasu a jihar Kaduna bayan fama da rashin lafiya. Makusantan marigayiyar sun tabbatar da cewa ta rasu ne da safiyar ranar