Ƴan bindiga sun kai farmaki gidansu Natasha Akpoti Uduaghan sanata mai wakiltar mazabar Kogi ta tsakiya a majalisar dattawa An kai hari gidan ne dake Obeiba-Ihima, a ƙaramar hukumar Okehi