Najeriya da Turkiyya sun amince da kafa babbar cibiyar horon soji a Najeriya, a wani ɓangare na ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro tsakanin ƙasashen biyu. An cimma wannan yarjejeniya ne yayin
Najeriya da Turkiyya sun amince da kafa babbar cibiyar horon soji a Najeriya, a wani ɓangare na ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro tsakanin ƙasashen biyu. An cimma wannan yarjejeniya ne yayin
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, na cikin koshin lafiya bayan tuntuɓen da ya yi a yau Talata yayin wata faretin tarba da aka shirya masa a fadar shugaban Turkiyya da
Rahotanni da ke shigowa daga Ankara babban birnin kasar Turkiyya na nuna cewa shugaban ƙasa Recep Erdogan ya kamu da cutar korona tare da mai ɗakinsa.
Daga Ozge Ozdemir BBC Turkish Asalin hoton, EPA Darajar kudin Turkiyya ta fadi da kaso 55 cikin 100 a kan dala a wannan shekarar, amma kuma shugaban kasar Recep Tayyip
Wani limami ya gano wani masallaci a Turkiyya wanda aka shafe sama da shekara 37 ana sallah amma kuma ba dai-dai ake kallon alkibla ba. Masu bauta a masallacin su