Bankin Raya Kasashen Afrika AFDB ya zabi, Sidi Ould Tah dan kasar Mauritania a matsayin sabon shugaban bankin. An zabi Tah ranar Alhamis a wurin taron bankin na shekara-shekara da