Sanata Kaka Shehu Lawan ɗan majalisar dattawa na jam’iyyar APC daga Borno ya bayar da kyautar naira miliyan 135 ga shugabannin jam’iyar APC na mazaɓarsa. Dan majalisar ya ce ya
Sanata Kaka Shehu Lawan ɗan majalisar dattawa na jam’iyyar APC daga Borno ya bayar da kyautar naira miliyan 135 ga shugabannin jam’iyar APC na mazaɓarsa. Dan majalisar ya ce ya
Okey Ezea, Sanata mai wakiltar arewacin Enugu ya mutu yana da shekaru 62 a duniya. A cikin wata sanarwa da dansa, Jideofor Ezea ya fitar ya ce sanatan ya mutu
Ibrahim Musa, tsohon sanata da ya wakilci mazabar arewacin jihar Niger karkashin jam’iyar CPC ya rasu. Musa wanda lauya ne da ya shafe shekaru 17 yana aiki ya wakilcin al’ummar
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Uyo babban birnin jihar Akwa Ibom ta aike da Sanata Bassey Akpan shugaban kwamitin majalisar dattawa kan hako bangaren hako man fetur ya zuwa