Dakarun sojan ƙasan Najeriya tare da haɗin gwiwar dakarun sojan saman Najeriya sun samu nasarar ceto matar marigayi Janar Rabe Abubakar daga hannun ƴan bindiga. Kuɓutar da matar na zuwa