10.3 C
London
Thursday, November 7, 2024
HomeTagsPolice

Tag: police

spot_imgspot_img

An kama wani mutumi mai lalata da ƙananan yara

Rundunar ‘yan sandan jihar Abia ta kama wani mutum mai shekaru 37, Anumudu Chigozie wanda mazaunin kauyen Umuobiokwa ne bisa zarginsa da aikata laifin...

Babban Sifetan Yan Sanda Ya Kai Ziyara Jihar Filato Mai Fama Da Rikici

Babban Sifetan Yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun ya ziyarci birnin Jos a ranar Juma'a kan hare haren da aka kai wasu kauyukan jihar a...

Ƴan bindiga sun kai hari gidan casu, sun kashe mutum biyu tare da raunata da dama

An samu tashin hankali a gidan rawa na Porsche da ke Oba, karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra, yayin da wasu ’yan...

Ana zargin matashi da kashe mahaifiyarsa da ƴar’uwarsa

Rundunar ‘yan sandan jihar Enugu ta tabbatar da cafke wani matashi da ake zargin ya kashe mahaifiyarsa, Misis Charity Orji da ‘yar uwar sa,...

Ƴan sanda a Jigawa sun yi babban kamu yayin da suka damƙe masu garkuwa da mutane

Ƴan sanda a jihar Jigawa sun kama wasu mutane hudu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da kuma wani mai kera makamai. Jami’in...

Jami’an tsaro sun ceto mutane 17 daga hannun yan bindiga ciki har da ɗan sanda

Rundunar tsaron haɗin gwiwa ta Operation Hadarin Daji dake kai ɗaukin gaggawa a yankin arewa maso yamma dake Malekachi a jihar Kebbi ta samu...

An kama matashin da ya yi ƙaryar an sace masa al’aura

Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta cafke wani matashi mai suna Sunday Ebube Linus da laifin ƙaryar bacewar ƴaƴan marainansa. Jami’in hulda da jama’a na...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img