Katafaren Kamfanin man Nijeriya na NNPC ya kori ma’aikatan sa 850 kuma akasarin su sun fito ne daga matatun man kasar da basa aiki yadda ya dace. Sakataren kungiyar manyan