Shugaban jam’iyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda na cigaba da tattaunawa da yan jam’iyar adawa da suka fito daga Kano a ƙoƙarin da jam’iyar take na lashe zaɓen shekarar