Rundunar sojin saman Najeriya ta hakala ‘yanbindiga sama da 28 a yankin ƙaramar hukumar Shiroro dake jihar Neja. Wata sanarwa da mataimakin daraktan yaɗa labarai na rundunar, Guruf Kaftin Kabiru