Gwamnatin jihar Niger ta ce mutane sama da 700 ne suka yi batan dabo biyo bayan ambaliyar ruwa da aka yi a garin Mokwa hedkwatar karamar hukumar Mokwa ta jihar.

Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da bayar da gudummawar kuɗi har naira biliyan biyu da kuma tirela 20 na shinkafa