Majalisar dokokin Birtaniya ta jefa kuri’ar amincewa da dokar ficewar kasar daga Tarayyar Turai bayan kusan shekaru 50, da gagarumin rinjaye. Kwanaki takwas bayan lashe zaben Jam’iyyar Conservative ta Boris