Asalin hoton, Instagram/ Tauraruwar fina-finan Kannywood Maryam Yahaya ta bayyana cewa tana fama da cutar maleriya da taifod, shi ya sa aka ji ta shiru ba ta fitowa a fina-finai.