Nentawe Yilwatda shugaban jam’iyar APC na kasa ya bayar da tallafin naira miliyan 15 ga mutanen da su ka jikkata a harin da yan bindiga su ka kai Unguwar Rukuba
Nentawe Yilwatda shugaban jam’iyar APC na kasa ya bayar da tallafin naira miliyan 15 ga mutanen da su ka jikkata a harin da yan bindiga su ka kai Unguwar Rukuba
Bassey Asuquo insifectan dansanda ya kashe kansa a garin Sarkin Pawa dake karamar hukumar Munya ta jihar Niger. Zagazola Makama dake wallafa bayanan sha’anin tsaro kan yankin tafkin Chadi ya
Wani mutum mai suna John ya rasa ransa bayan abokinsa, Akinola Adeleye, ya caka masa wuka har lahira a kan takaddamar wanda zai biya kudin farantin abinci. Lamarin ya faru
Wata mata yar shekaru 26 mai suna, Gift Obieriei, ta cakawa masoyinta wuka mai suna, Eghosa Iguodala har ta kai ya rigamu gidan gaskiya a Benin babban birnin jihar Edo.