Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano, KAROTA, ta kama wasu jabun magungunan da kudinsu ya kai Naira miliyan 50 a Kano. Kakakin hukumar, Nabilusi Abubakar, ne ya bayyana

Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano, KAROTA, ta bayar da gargadi kan amfani da iskar gas a maimakon man fetur a a-daidaita-sahu. Shugaban hukumar KAROTAr Faisal Mahmud-Kabir