Iyalan Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi, Mai Shari’a Faruk Hassan Bunza, sun tabbatar da cewa sun biya Naira miliyan 50 ga masu garkuwa da mutane domin samun sakinsa. An sace
Iyalan Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi, Mai Shari’a Faruk Hassan Bunza, sun tabbatar da cewa sun biya Naira miliyan 50 ga masu garkuwa da mutane domin samun sakinsa. An sace
Wasu matasa a Jihar Kebbi sun gudanar da zanga-zangar lumana a Birnin Kebbi a ranar Asabar, inda suka bukaci Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa, EFCC, ta saki tsohon
Rundunar ’yan sandan jihar Kebbi ta bayyana cewa ta gano jariri da aka binne da ransa a garin Kamba, karamar hukumar Dandi ta jihar. Mai magana da yawun rundunar, CSP