10.3 C
London
Thursday, November 7, 2024
HomeTagsIlimi

Tag: Ilimi

spot_imgspot_img

Sakamakon NECOn 2024 ya fito

Hukumar shirya jarabawar ta kasa ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta watan Yuni/Yuli 2024, inda kashi 60.55 cikin 100 na waɗanda suka...

Gwamnatin jihar Bauchi ta rufe makarantun gaba da sakandire sama da 30 saboda rashin rajista

Kwamishiniyar ilimin gaba da sakandare ta jihar Bauchi, Mrs Lydia Tsammani, ta ce jihar ta rufe kwalejojin ilimi masu zaman kansu 39 saboda rashin...

Gwamnatin Najeriya za ta ɗauki malaman sakandare 35,000

Gwamnatin tarayya ta bayyana shirin daukar ma’aikatan koyarwa 3,500 a kwalejojin hadin kan gwamnatin tarayya a fadin kasar nan.Dokta Yusuf Sununu, karamin ministan ilimi...

JAMB ta fitar da sakamakon jarabawar 2024

Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB, ta fitar da sakamakon jarrabawar shekarar 2024, watau sakamakon UTME.Sama da mutane miliyan 1.94...

Akwai yara sama da miliyan 45 a makarantun firamare a Najeriya

Babban sakataren hukumar kula da ilimin bai daya ta duniya, UBEC, Dakta Hamid Boboyyi ya bayyana a Abuja ranar Litinin cewa Najeriya na da...

An naɗa sabon shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya da ke Bauchi

Gwamnatin Najeriya ta naɗa Sani Usman a matsayin babban shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya da ke Bauchi a jihar Bauchi. Ministan Ilimi, Adamu...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img