Gwamnatin tarayya ta lalata hauren giwa mai nauyin tan 2.5 da aka kwace a Abuja. Jami’an ma’aikatar kula da muhalli ne suka jagoranci bikin lalata hauren giwar a ranar Talata.