Wani ginin bene da ake aikin ginawa ya ruguzo a ranar Laraba. Amma kuma babu a asarar rai ko jikkata faduwar benen dake kan titin Bauchi a cikin garin Sokoto.