Ana zargin hukumar tsaro ta farin kaya, wadda aka fi sani da DSS, da tsare wani malamin addinin Musulunci mazaunin jihar Katsina mai suna Abu Ammar. Wasu majiyoyi sun bayyana