9.4 C
London
Thursday, November 7, 2024
HomeTagsƴansanda

Tag: ƴansanda

spot_imgspot_img

Ana zargin wani mutumi da hallaka tsohuwar matarsa

Wani mutum da aka bayyana sunansa a matsayin Muftau Adefalu ana zargin ya kashe tsohuwar matarsa, Yetunde Olayiwole, a yankin Sango-Ota na jihar Ogun.Rundunar...

Ƴansanda sun kama mutumin da yake lalata da ƴar cikinsa

Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ogun sun kama Ibrahim Aliu mai shekaru 41 a duniya a Papa Olosun, Oja Odan a karamar hukumar Yewa...

Ƴansanda sun hallaka masu garkuwa da mutane

Ƴansanda sun hallaka wasu masu garkuwa da mutane uku da ake zargin sun yi yunkurin yin garkuwa da matar wani dan majalisar dokokin jihar...

Yadda wani ango ya kashe tare da banka wa amaryarsa wuta har lahira

Ana zargin wani mai suna Motunrayo Olaniyi ya daba wa sabuwar amaryar sa, Olajumoke wuka har lahira, bayan wata zazzafar muhawara a gidan Amazing...

Ƴansanda sun kama muggan ƴan fashi da makami

Jami’an hukumar ‘yan sanda reshen Elemoro reshen jihar Legas sun kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu a fashi da makami a...

Ƴansandan Najeriya sun gayyaci shugaban NLC Joe Ajaero zuwa ofishinsu a Abuja

Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta gayyaci shugaban ƙungiyar ƙwadago ta ƙasar (NLC), Joe Ajaero zuwa ofishinta a Abuja. Rundunar ta gayyace shi ne dai saboda...

Ƴansanda na gudanar da bincike kan jami’insu da ake zargin ya yi lalata da wata yarinya a cikin ofis

Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta ce ta fara gudanar da bincike kan zargin lalata da wata yarinya da wani jami’inta ya yi.  Jami’in...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img