All stories tagged :
Religious
Featured
Sojoji sun dakile harin mayakan ISWAP a jihar Borno
Dakarun rundunar sojan Najeriya su samu nasarar dakile wani harin mayakan kungiyar yan ta'adda ta ISWAP da su ka kai kan wani sansanin soja dake Mairari a jihar Borno.
Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan sha'anin tsaro ya bayyana cewa an kashe yan ta'addar da dama a yayin farmakinkamar yadda...















