All stories tagged :
Politics
Featured
Ginin bene mai hawa uku ya ruguzo a Lagos
Wani ginin bene mai hawa uku dake kan layina Adeniyi a Lagos Island ya ruguzo.
Akalla mutane uku mazauna gidan aka samu damar cetowa aka kuma garzaya da su asibiti jim kadan bayan ruguzowar ginin a ranar Alhamis.
Gbenga Omotoso, kwamishinan yada labarai na jihar shi ne ya tabbatar da faruwar...