All stories tagged :
Politics
Featured
An ji Karar Harbe-harbe A Sakatariyar PDP A Abuja
An samu tashin hankali a hedikwatar jam’iyyar PDP da ke Abuja bayan yunƙurin gudanar da taruka guda biyu daga sassa daban-daban na jam’iyyar.Kwamitin NWC da aka zaba a Ibadan da kuma ɓangaren da Ministan Abuja, Nyesom Wike, ke goyon baya sun shirya taronsu a rana ɗaya.Sakataren jam’iyyar na ɓangaren...















