All stories tagged :
Politics
Featured
Gwamna Alia Ya Bukaci APC Ta Mara Wa Tinubu Baya a...
Gwamnan jihar Benuwe, Hyacinth Alia, ya yi kira ga magoya bayan jam’iyyar APC da su fito da yawa domin zaɓar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen 2027.Alia ya bayyana hakan ne bayan tantance shi a zaɓen fidda gwani na gwamna da...















