All stories tagged :
Politics
Featured
2027:Jonathan ya ziyarci David Mark
A yayin da ake cigaba da hasashen takarar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a zaɓen shekarar 2027 sai gashi Jonathan ya ziyarci jagororin jam'iyar haɗaka ta ADC.
Ana ranar Alhamis ne Jonathan ya ziyarci shugaban jam'iyar ta ADC, David Mark a gidansa dake Abuja.
Ganawar na zuwa ne yan sa'o'in kadan...