All stories tagged :
Politics
Featured
Sojoji sun gano tarin bindigogi a jihar Taraba
Dakarun sojan Najeriya na rundunar samar da tsaro ta Operation Whirl Stroke sun gano tarin makamai a yayin wani farmaki a karamar hukumar Takum ta jihar Taraba.
Rundunar sojan Najeriya ta ce an kai farmakin ne a ranar 04 ga watan Janairu bayan wani bayanan sirri da suka samu kan...















