All stories tagged :
Politics
Featured
Tinubu ya gana da makusancin Kwankwaso, Abdulmumin Jibrin
Abdulmumin Jibrin Kofa dan majalisar wakilai ta tarayya daga jihar Kano dake wakiltar kananan hukumomin Kiru/ Bebeji a majalisar karkashin jam'iyar NNPP ya gana da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a fadar shugaban kasa dake Abuja.
Jibrin na daya daga cikin na hannun daman tsohon gwamnan Kano kuma jagoran jamiyar...