All stories tagged :
News
Featured
An Harbe Sanannen Malamin Addini A Pakistan
Ƴan sanda a ƙasar Pakistan sun tabbatar da cewa wasu ƴan bindiga sun kashe wani fitaccen malamin addinin Musulunci a lardin Khyber Pakhtunkhwa da ke arewa maso yammacin ƙasar.Rahotanni sun ce Maulana Muhammad Idrees na kan hanyarsa ta komawa gida ne daga wata makarantar koyar da addini, lokacin da...





![Bola Tinubu returns to Nigeria [Photos]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2021/01/Bola-Tinubu-returns-to-Nigeria-Photos.jpeg)









