All stories tagged :
News
Featured
Gwamnan Taraba Ya Kai Ziyarar Fadar Shugaban Ƙasa Inda Ya Shiga...
Gwamnan Jihar Taraba, Agbu Kefas, ya kai ziyara fadar shugaban ƙasa a Abuja, inda ya shiga wata ganawar sirri da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a safiyar Litinin.Kefas ya isa Fadar Vila tare da Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, abin da ya nuna cewar wannan ita ce...






![APC leaders visit Jonathan as PDP loses Bayelsa election [Photos]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/11/APC-leaders-visit-Jonathan-as-PDP-loses-Bayelsa-election-Photos.jpeg)









