All stories tagged :
News
Featured
Ƴan Sanda Sun Kama Ɓarayin Daji 46 a Jihar Kwara
Rundunar ƴan sandan Jihar Kwara ta bayyana cewa jami’anta sun cafke mutane 46 da ake zargi da kasancewa cikin Ƙungiyar Ɓarayin Daji, a wani samame da aka gudanar a yankin Babanla, ƙaramar hukumar Ifelodun ta jihar.Wata majiya ta tsaro ta bayyana cewa an yi nasarar cafke mutanen ne bayan...