All stories tagged :
News
Featured
NDC ta bawa Peter Obi tikitin takarar shugaban kasa a zaɓen...
Jam'iyar National Democratic Congress wato NDC ta tabbatar da Peter Obi a matsayin wanda zai yiwa jam'iyar takarar zaben shugaban ƙasa a zaɓukan shekarar 2027.
Jam'iyar ta dauki wannan matakin ne a wurin taronta da aka gudanar a birnin tarayya Abuja a ranar Asabar.
A wurin taron, Victor Umeh sanata dake...



![FG deports 7 Koreans from Nigeria [See names]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/10/FG-deports-7-Koreans-from-Nigeria-See-names.jpeg)









