All stories tagged :
News
Featured
Shugabannin kananan hukumomin Bayelsa sun fice daga jam’iyar PDP
Shugabannin kananan hukumomi shida sun bayyana goyon bayansu ga gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri kan sauya shekar da ya yi zuwa jam'iyar APC daga PDP.
A ranar Laraba gwamnan ya sanar da ficewarsa daga jam'iyar adawa ta PDP saboda wasu dalilai da ya ce bayyanannu a fili.
Diri ya kara da...