All stories tagged :
News
Featured
MSF Ta Yi Gargaɗi Kan Ƙara Tsanantar Matsalar Jin Ƙai A...
Kungiyar agaji ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta bayyana damuwa kan yadda matsalar jin ƙai ke ƙara tsananta a yankin arewa maso gabashin Najeriya.Kungiyar ta ce hare-haren baya-bayan nan da ƙungiyoyin masu ɗauke da makamai suka kai a jihar Borno sun raba sama da mutum 500,000 da muhallansu.A cewarta,...















