All stories tagged :
News
Featured
‘Yan Sandan Bauchi Sun Fara Kama Motoci Marasa Rijista Da Masu...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi ta fara wani samame na musamman a fadin jihar domin kama motoci marasa ingantacciyar rijista da kuma masu amfani da lambobin mota na bogi ko wadanda aka rufe.A cewar rundunar, an kafa kotunan tafi-da-gidanka a hedikwatar shiyyoyin ‘yan sanda biyar da wasu muhimman wurare...
















