All stories tagged :
News
Featured
Gwamna Ododo ya bi layin zaɓen domin zaɓen maigidansa Yahya Bello
Gwamnan jihar Kogi, Usman Ododo a ranar Litinin ya shiga layin masu kaɗa kuri'a domin zaɓen wanda ya gada, Yahaya Bello a zaɓen fitar da gwani da aka gudanar na mazabar dan majalisar dattawa da zai wakilci mazabar Kogi ta tsakiya.
Bello wanda tsohon gwamnan jihar ne da ya shafe...







![APC Chairman allegedly stabs woman leader in Oyo [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/09/APC-Chairman-allegedly-stabs-woman-leader-in-Oyo-PHOTO.jpg)








